00001 <?php
00013 $messages = array(
00014 # User preference toggles
00015 'tog-underline' => 'A shaya zaruruwa',
00016 'tog-highlightbroken' => 'A haskaka katsattsin zaruruwa <a href="" class="new">kamar haka</a> (koko: kamar haka<a href="" class="internal">?</a>)',
00017 'tog-justify' => 'A daidaita sakin layuka',
00018 'tog-hideminor' => 'A ɓoye ƙananan gyare-gyare na baya-bayan nan',
00019 'tog-hidepatrolled' => 'A ɓoye gyare-gyaren kan ido a cikin gyare-gyare bayan-bayan nan',
00020 'tog-newpageshidepatrolled' => 'A ɓoye shafuna kan ido a cikin sabbin shafuna',
00021 'tog-extendwatchlist' => 'A faɗaɗa jerin kan ido ya nuna duka gyare-gyare, ba na baya-bayan nan kawai ba',
00022 'tog-usenewrc' => 'A yi amfani da kyautattun gyare-gyare na baya-bayan nan (ana buƙatar Javascript)',
00023 'tog-numberheadings' => 'A lambace kanun matani kai tsaye',
00024 'tog-showtoolbar' => 'A nuna sandar kayan aiki ta gyarawa (ana buƙatar JavaScript)',
00025 'tog-editondblclick' => 'A gyara shafuna da dabar-kiliki (ana buƙatar JavaScript)',
00026 'tog-editsection' => 'A lamunta gyara sashe ta hanyar zaruruwan [gyarawa]',
00027 'tog-editsectiononrightclick' => 'A lamunta gyara shashe da kilikin dama a kan kanun shashe (ana buƙatar JavaScript)',
00028 'tog-showtoc' => 'A nuna jadawalin kanu (cikin shafuna masu fiye da kanu 3)',
00029 'tog-rememberpassword' => 'A adana bayanan loginkina a wannan kwamfyuta',
00030 'tog-editwidth' => 'A faɗaɗa sararin gyarawa ya cika duka bangon',
00031 'tog-watchcreations' => 'A daɗa shafunan da na ƙirƙira a cikin jerina na kan ido',
00032 'tog-watchdefault' => 'A daɗa shafunan da na gyara a cikin jerina na kan ido',
00033 'tog-watchmoves' => 'A daɗa shafunan da na gusar a cikin jerina na kan ido',
00034 'tog-watchdeletion' => 'A daɗa shafunan da na shafe a cikin jerina na kan ido',
00035 'tog-minordefault' => 'A alamta gyare-gyarena a matsayin ƙanana bisa manufa',
00036 'tog-previewontop' => 'A nuna filin rigya-gani sama ga filin gyare-gyare',
00037 'tog-previewonfirst' => 'A nuna rigya-gani tun gyaran farin',
00038 'tog-nocache' => 'A tsayar da kacin shafi',
00039 'tog-enotifwatchlistpages' => 'A shaida mani ta Imel idan wani shafin jeerina na bin-sau ya sauya',
00040 'tog-enotifusertalkpages' => 'A shaida mani ta Imel idan shafina na muhawara ya sauya',
00041 'tog-enotifminoredits' => 'A shaida mani ta Imel game da ko da ƙaramin gyara ne',
00042 'tog-enotifrevealaddr' => "A bayyana Imel kina a cikin sak'wanni na shaidarwa",
00043 'tog-shownumberswatching' => "A nuna adadin ma'aikata masu bin sawun wannan shafi",
00044 'tog-oldsig' => 'Rigya-ganin sa-hannu da ake da shi',
00045 'tog-fancysig' => 'A ɗauki matanin sa-hannu a matsayin matanin Wiki (ba tare da mahaɗin otomatik ba)',
00046 'tog-externaleditor' => 'Bisa manufa, a yi amfani da editan matani daban (zuwa ga ƙwararri: kuna buƙatar sauya saitin kwamfyutarku)',
00047 'tog-externaldiff' => 'Bisa manufa, a yi amfani da kwatantau daban (zuwa ga ƙwararri: kuna buƙatar sauya saitin kwamfyutarku)',
00048 'tog-showjumplinks' => 'A lamunta mahaɗan "a tsallaka zuwa"',
00049 'tog-uselivepreview' => 'A yi amfani da rigya-gani mai sauƙi (ana buƙatar JavaScript) (hajar gwaji)',
00050 'tog-forceeditsummary' => 'A gargaɗe ni idan na ajiye kangon fili na taƙaitawa',
00051 'tog-watchlisthideown' => 'A ɓoye sauye-sauyena daga jerin bin sawu',
00052 'tog-watchlisthidebots' => 'A ɓoye sauye-sauye da rabuwatoci suka daga jerin bin sawu',
00053 'tog-watchlisthideminor' => 'A ɓoye ƙananen sauye-sauye daga jerin bin sau',
00054 'tog-watchlisthideliu' => "A ɓoye sauye-sauyen da logaggin ma'aikata suka yi daga jerin bin sau",
00055 'tog-watchlisthideanons' => "A ɓoye sauye-sauyen da ma'aikata maras suna suka yi daga jerin bin sau",
00056 'tog-watchlisthidepatrolled' => 'A ɓoye sauye-sauye da ke kan lura daga jerin bin sau',
00057 'tog-ccmeonemails' => "A aika mini kwafi na duk imel da nike aikawa wasu ma'aikata",
00058 'tog-diffonly' => 'Kada a nuna tsarabar shafuna a ƙarƙashin sakamakon kwatance',
00059 'tog-showhiddencats' => 'A nuna rukunonin ɓoye',
00060 'tog-norollbackdiff' => 'Kada a nuna sauyi da aka yi idan aka banye shi',
00061
00062 'underline-always' => 'Kullum',
00063 'underline-never' => 'Ko kaɗan',
00064 'underline-default' => 'Manufar buroza',
00065
00066 # Font style option in Special:Preferences
00067 'editfont-style' => 'Salon fanti na filin gyara',
00068 'editfont-default' => 'Manufar buroza',
00069 'editfont-monospace' => 'Fanti mai tsayayyen faɗi',
00070 'editfont-sansserif' => 'Fanti maras sarif',
00071 'editfont-serif' => 'Fanti mai sarif',
00072
00073 # Dates
00074 'sunday' => 'Lahadi',
00075 'monday' => 'Litinin',
00076 'tuesday' => 'Talata',
00077 'wednesday' => 'Laraba',
00078 'thursday' => 'Alhamis',
00079 'friday' => "Jumma'a",
00080 'saturday' => 'Asabar',
00081 'sun' => 'Lah',
00082 'mon' => 'Lit',
00083 'tue' => 'Tal',
00084 'wed' => 'Lar',
00085 'thu' => 'Alh',
00086 'fri' => 'Jum',
00087 'sat' => 'Asa',
00088 'january' => 'Janairu',
00089 'february' => 'Faburairu',
00090 'march' => 'Maris',
00091 'april' => 'Afirilu',
00092 'may_long' => 'Mayu',
00093 'june' => 'Yuni',
00094 'july' => 'Yuli',
00095 'august' => 'Agusta',
00096 'september' => 'Satumba',
00097 'october' => 'Oktoba',
00098 'november' => 'Nuwamba',
00099 'december' => 'Disamba',
00100 'january-gen' => 'Janairu',
00101 'february-gen' => 'Faburairu',
00102 'march-gen' => 'Maris',
00103 'april-gen' => 'Afirilu',
00104 'may-gen' => 'Mayu',
00105 'june-gen' => 'Yuni',
00106 'july-gen' => 'Yuli',
00107 'august-gen' => 'Agusta',
00108 'september-gen' => 'Satumba',
00109 'october-gen' => 'Oktoba',
00110 'november-gen' => 'Nuwamba',
00111 'december-gen' => 'Disamba',
00112 'jan' => 'Jan',
00113 'feb' => 'Fab',
00114 'mar' => 'Mar',
00115 'apr' => 'Afi',
00116 'may' => 'May',
00117 'jun' => 'Yun',
00118 'jul' => 'Yul',
00119 'aug' => 'Agu',
00120 'sep' => 'Sat',
00121 'oct' => 'Okt',
00122 'nov' => 'Nuw',
00123 'dec' => 'Dic',
00124
00125 # Categories related messages
00126 'pagecategories' => '{{PLURAL:$1|Rukuni|Rukunoni}}',
00127 'category_header' => 'Shafuna na cikin rukunin "$1"',
00128 'subcategories' => 'Ƙananan rukunoni',
00129 'hidden-categories' => '{{PLURAL:$1|Ɓoyayyen rukuni|Ɓoyayyun rukunoni}}',
00130 'category-subcat-count' => '{{PLURAL:$2|Wannan rukuni ya ƙumshi wannan ƙaramin rukuni kawai.|Wannan rukuni ya ƙumshi {{PLURAL:$1|wannan ƙaramin rukuni|$1 wanɗannan ƙananan rukunoni}}, daga cikin jimlar $2.}}',
00131 'category-article-count' => '{{PLURAL:$2|Wannan rukuni ya ƙumshi wannan shafi kawai.|{{PLURAL:$1|shafi na gaba yana|$1 shafuna na gaba suna}} cikin wannan rukuni, daga cikin jimlar $2.}}',
00132 'listingcontinuesabbrev' => 'ci-gaba',
00133
00134 'newwindow' => '(buɗa cikin sabuwar taga)',
00135 'cancel' => 'Soke',
00136 'mytalk' => 'Mahawarata',
00137 'navigation' => 'Shawagi',
00138
00139 # Cologne Blue skin
00140 'qbfind' => 'Nemo',
00141 'qbedit' => 'Gyarawa',
00142 'qbspecialpages' => 'Shafuna na musamman',
00143
00144 # Vector skin
00145 'vector-action-delete' => 'Soke',
00146 'vector-action-move' => 'Gusarwa',
00147 'vector-action-protect' => 'A kare',
00148 'vector-namespace-category' => 'Rukuni',
00149 'vector-namespace-main' => 'Shafi',
00150 'vector-view-create' => 'Ƙirƙira',
00151
00152 'errorpagetitle' => 'Tangarɗa',
00153 'returnto' => 'Koma $1',
00154 'tagline' => 'Daga {{SITENAME}}',
00155 'help' => 'Taimako',
00156 'search' => 'Nema',
00157 'searchbutton' => 'Binciko',
00158 'searcharticle' => 'Mu je',
00159 'history' => 'Tarihin shafi',
00160 'history_short' => 'Tarihi',
00161 'printableversion' => 'Sufar bugawa',
00162 'permalink' => 'Dawwamammen mahaɗi',
00163 'edit' => 'Gyarawa',
00164 'create' => 'Ƙirƙira',
00165 'editthispage' => 'Gyara wanna shafi',
00166 'delete' => 'Soke',
00167 'protect' => 'A kare',
00168 'protect_change' => 'sauyawa',
00169 'newpage' => 'Sabon shafi',
00170 'talkpage' => 'Muhawara kan wannan shafi',
00171 'talkpagelinktext' => 'Hira',
00172 'personaltools' => 'Zaɓaɓɓin kayan aiki',
00173 'talk' => 'Mahawara',
00174 'views' => 'Hange',
00175 'toolbox' => 'Akwatin kayan aiki',
00176 'otherlanguages' => 'A wasu harsuna',
00177 'redirectedfrom' => '(an turo daga $1)',
00178 'redirectpagesub' => 'Shafin turawa',
00179 'lastmodifiedat' => 'Gyaran baya na wannan shafi ran $1, a $2.',
00180 'jumpto' => 'A tsallaka zuwa:',
00181 'jumptonavigation' => 'Shawagi',
00182 'jumptosearch' => 'nema',
00183
00184 # All link text and link target definitions of links into project namespace that get used by other message strings, with the exception of user group pages (see grouppage) and the disambiguation template definition (see disambiguations).
00185 'aboutsite' => 'Game da {{SITENAME}}',
00186 'aboutpage' => 'Project:Game da',
00187 'copyright' => 'Bayannai sun samu a ƙarƙashin $1.',
00188 'copyrightpage' => '{{ns:project}}:Hakkin Mallaka',
00189 'disclaimers' => 'Hattara',
00190 'disclaimerpage' => 'Project:Babban gargaɗi',
00191 'edithelp' => 'Taimako kan gyara',
00192 'edithelppage' => 'Help:Gyarawa',
00193 'helppage' => 'Help:Tsaraba',
00194 'mainpage' => 'Marhabin',
00195 'privacy' => 'Manufar kare sirri',
00196 'privacypage' => 'Project:Manufar kare sirri',
00197
00198 'badaccess' => 'Tangarɗar lamuncewa',
00199
00200 'retrievedfrom' => 'Daga "$1"',
00201 'youhavenewmessages' => 'Kuna da $1 ($2).',
00202 'newmessageslink' => 'sabbin saƙonni',
00203 'newmessagesdifflink' => 'sauyin ƙarshe',
00204 'editsection' => 'gyarawa',
00205 'editold' => 'gyarawa',
00206 'editlink' => 'gyarawa',
00207 'viewsourcelink' => 'duba tushe',
00208 'editsectionhint' => 'Gyara sashe: $1',
00209 'toc' => 'Kanun bayannai',
00210 'showtoc' => 'nuna',
00211 'hidetoc' => 'ɓoye',
00212 'site-rss-feed' => 'Kwararen RSS na $1',
00213 'site-atom-feed' => 'Kwararen Atom na $1',
00214 'page-rss-feed' => 'Kwararen RSS na "$1"',
00215 'page-atom-feed' => 'Kwararen Atom na "$1"',
00216 'red-link-title' => '$1 (babu wannan shafi)',
00217
00218 # Short words for each namespace, by default used in the namespace tab in monobook
00219 'nstab-main' => 'Shafi',
00220 'nstab-user' => "Shafin ma'aikaci",
00221 'nstab-special' => 'Shafi na musamman',
00222 'nstab-project' => 'Shafin shiri',
00223 'nstab-image' => 'Fayil',
00224 'nstab-template' => 'Mulu',
00225 'nstab-category' => 'Rukuni',
00226
00227 # General errors
00228 'missing-article' => 'Taskar bayannai ba ta samo matanin wani shafin da ya kamata ta samo ba, mai suna "$1" $2.
00229
00230 Mafarin haka yawanci shi ne mahaɗi mai zuwa ga shafin da aka soke ko aka gusar.
00231
00232 In ba haka ba ne, to kun takalo wata tangarɗa a safuwai kin.
00233 Don Allah a aika ruhoto zuwa ga [[Special:ListUsers/sysop|administrator]], tare da nuna URL kin.',
00234 'missingarticle-rev' => '(lambar zubi: $1)',
00235 'badtitletext' => "Kan shafin da aka nema bai da ma'ana, ko kango ne, ko kuma wani kai ne na tsakanin harsuna ko shire-shire da bai da mahaɗi mai kyau.
00236 Tana yiyuwa yana da harafi ko haruffa da ba su karɓuwa cikin kanu.",
00237 'viewsource' => 'Duba tushe',
00238
00239 # Login and logout pages
00240 'yourname' => "Sunan ma'aikaci:",
00241 'yourpassword' => 'Kalmar sirri:',
00242 'remembermypassword' => 'Adana bayannan logina a wannan kwafyuta',
00243 'login' => 'Logi',
00244 'nav-login-createaccount' => 'logi / sabon akwanti',
00245 'userlogin' => 'Logi / sabon akwanti',
00246 'logout' => 'Ban kwana',
00247 'userlogout' => 'Ban kwana',
00248 'nologinlink' => 'Buɗa sabon akwanti',
00249 'mailmypassword' => 'Aiken kalmar sirri ta Imel',
00250
00251 # Password reset dialog
00252 'resetpass-submit-cancel' => 'Soke',
00253
00254 # Edit page toolbar
00255 'bold_sample' => 'Rubutu mai gwaɓi',
00256 'bold_tip' => 'Rubutu mai gwaɓi',
00257 'italic_sample' => 'Rubutun tsutsa',
00258 'italic_tip' => 'Rubutun tsutsa',
00259 'link_sample' => 'Sunan mahaɗi',
00260 'link_tip' => 'Mahaɗin ciki',
00261 'extlink_sample' => 'http://www.example.com sunan mahaɗi',
00262 'extlink_tip' => 'Mahaɗi mai zuwa waje (a tuna da zagin http://)',
00263 'headline_sample' => 'Sunan kai',
00264 'headline_tip' => 'Kan mataki na 2',
00265 'math_sample' => 'Shigar da haɗi a nan',
00266 'math_tip' => 'Haɗin lissafi (LaTeX)',
00267 'nowiki_sample' => 'shigar da ɗanyen rubutu a nan',
00268 'nowiki_tip' => 'Kawar da sufantawar Wiki',
00269 'image_tip' => 'Ƙumsashen fayil',
00270 'media_tip' => 'Mahaɗi zuwa fayil',
00271 'sig_tip' => 'Sa-hannunku da dagin rana',
00272 'hr_tip' => 'Layin kwance',
00273
00274 # Edit pages
00275 'summary' => 'Taƙaici:',
00276 'subject' => 'Jigo/Kai:',
00277 'minoredit' => 'Ƙaramin gyara',
00278 'watchthis' => 'Bi sawun wannan shafi',
00279 'savearticle' => 'Adana shafi',
00280 'preview' => 'Rigya-gani',
00281 'showpreview' => 'Sufar rigya-gani',
00282 'showdiff' => 'Nuna sauye-sauye',
00283 'anoneditwarning' => "'''Hattara:''' Ba ku yi logi ba.
00284 Za a rubuta adireshinku na IP a cikin tarihin sauye-sauyen wannan shafi.",
00285 'summary-preview' => 'Rigya-gani na taƙaici:',
00286 'newarticle' => '(Sabo)',
00287 'newarticletext' => "Kun latsa mahaɗi zuwa shafin da babu shi tukuna.
00288 Domin ƙirƙiro wannan shafin, ku fara rubutu a cikin fage na ƙasa (duba [[{{MediaWiki:Helppage}}|shafin taimako]] don ƙarin bayani).
00289 Idan kun ɓata ne cikin shawaginku, to ku latsa maɓallin '''baya''' na safuwayan shawaginku.",
00290 'noarticletext' => 'A halin yanzu babu matani a kan wannan shafi.
00291 Kuna iya [[Special:Search/{{PAGENAME}}|nemo kan wannan shafi]] cikin wasu shafuna,
00292 <span class="plainlinks">[{{fullurl:{{#Special:Log}}|page={{FULLPAGENAMEE}}}} bincika rajistan ayyukan],
00293 ko [{{fullurl:{{FULLPAGENAME}}|action=edit}} gyara wannan shafi]</span>.',
00294 'previewnote' => "'''Kada ku manta, wannan rigya-gani ne kawai.'''
00295 Ba a adana sauye-sauyenku ba tukuna!",
00296 'editing' => 'Gyaran $1',
00297 'editingsection' => 'Gyaran $1 (sashe)',
00298 'copyrightwarning' => "Lura cewa ana wallafa duk gudummuwa ga {{SITENAME}} a kan ƙa'idojin \$2 (duba \$1 don ƙarin bayani). Idan ba kwa son a sauya ko a rarraba ayyukanku yadda aka ga dama, to kada ku ajiye su a nan.<br />
00299 Kuma kuna mana alƙawarin cewa ku ne kuka rubuta aikin, ko kun juyo shi daga hajar kowa (wato \"public domain\"), ko kuma aikin hajar kyauta (wato \"free resource\") ne. '''Kada ku ajiye ayyuka masu hakkin mallaka ba tare da izini ba!'''",
00300 'templatesused' => '{{PLURAL:$1|Mulun da aka yi amfani da shi|Mulayen da aka yi amfani da su}} a wannan shafi:',
00301 'templatesusedpreview' => '{{PLURAL:$1|Mulun da aka yi amfani da shi|Mulayen da aka yi amfani da su}} cikin wannan rigya-gani:',
00302 'template-protected' => '(mai kariya)',
00303 'template-semiprotected' => '(da kariya gwalgwado)',
00304 'hiddencategories' => 'Wannan shafi yana cikin {{PLURAL:$1|ɓoyayyen rukuni 1|ɓoyayyun rukunoni $1}}:',
00305 'permissionserrorstext-withaction' => 'Ba kwa da izinin $2, don saboda {{PLURAL:$1|wannan dalili|waɗannan dalillai}}:',
00306
00307 # History pages
00308 'viewpagelogs' => 'Duba rajistan ayyukan wannan shafi',
00309 'currentrev-asof' => 'Zubin ƙarshe ga $1',
00310 'revisionasof' => 'Zubi na $1',
00311 'previousrevision' => '← Tsohon zubi',
00312 'nextrevision' => 'Zubi na gaba →',
00313 'currentrevisionlink' => 'Zubi na yanzu',
00314 'cur' => 'na yanzu',
00315 'last' => 'baya',
00316 'histlegend' => "Don nuna bambanci: a shaida zube-zuben da ake so a kwatanta sannan a latsa maɓallin da ke ƙasa.<br />
00317 Fasali: '''({{int:cur}})''' = bambanci da zubi na yanzu, '''({{int:last}})''' = bambanci da zubi na baya, '''{{int:minoreditletter}}''' = ƙaramin gyara.",
00318 'history-fieldset-title' => 'Shawagi cikin tarihi',
00319 'histfirst' => 'Na gaba',
00320 'histlast' => 'Na baya',
00321
00322 # Revision deletion
00323 'rev-delundel' => 'nuna/ɓoye',
00324 'rev-showdeleted' => 'nuna',
00325 'revdelete-log' => 'Dalili:',
00326 'revdel-restore' => 'sauya haske',
00327 'revdelete-reasonotherlist' => 'Wani dalili',
00328
00329 # History merging
00330 'mergehistory-reason' => 'Dalili:',
00331
00332 # Merge log
00333 'revertmerge' => 'Ware',
00334
00335 # Diffs
00336 'history-title' => 'Tarihin sauye-sauyen "$1"',
00337 'difference' => '(Bambanci tsakanin zubi da zubi)',
00338 'lineno' => 'Layi $1:',
00339 'compareselectedversions' => 'Kwatanta zaɓaɓɓun zubi',
00340 'editundo' => 'Janyewa',
00341
00342 # Search results
00343 'searchresults' => 'Sakamakon bincike',
00344 'searchresults-title' => 'Sakamakon bincike na "$1"',
00345 'searchresulttext' => 'Don ƙarin bayani kan binciken {{SITENAME}}, duba [[{{MediaWiki:Helppage}}|{{int:help}}]]',
00346 'searchsubtitle' => 'Kun nemi \'\'\'[[:$1]]\'\'\' ([[Special:Prefixindex/$1|duka shafuna masu farawa da "$1"]]{{int:pipe-separator}}[[Special:WhatLinksHere/$1|duka shafuna masu mahaɗi zuwa "$1"]])',
00347 'searchsubtitleinvalid' => "Kun nemi '''$1'''",
00348 'notitlematches' => 'Babu kan shafin da ya dace',
00349 'notextmatches' => 'Babu wani matanin da ya dace',
00350 'prevn' => 'baya {{PLURAL:$1|$1}}',
00351 'nextn' => 'gaba {{PLURAL:$1|$1}}',
00352 'viewprevnext' => 'Duba ($1 {{int:pipe-separator}} $2) ($3)',
00353 'search-result-size' => '$1 ({{PLURAL:$2|1 kalma|$2 kalmomi}})',
00354 'search-redirect' => '(turawa daga $1)',
00355 'search-section' => '(sashe $1)',
00356 'search-suggest' => 'Kuna nufin: $1',
00357 'search-interwiki-caption' => 'Shire-shire masu dangantaka',
00358 'search-interwiki-default' => 'Sakamakon $1:',
00359 'search-interwiki-more' => '(ƙari)',
00360 'search-mwsuggest-enabled' => 'Tare da shawarwari',
00361 'search-mwsuggest-disabled' => 'Banda shawarwari',
00362 'searchall' => 'duka',
00363 'nonefound' => "'''Hattara''': Galibi wasu sararen suna ƙalilan kawai ake nemowa.
00364 Ku gwada tare da amfani da \"all:\" don bincikar duka shafunan (har da shafunan muhawara, mulaye, d.s.), ko kuma ku yi amfani da sararin sunan da kuke so.",
00365 'powersearch' => 'Sahihin nema',
00366 'powersearch-legend' => 'Sahihin nema',
00367 'powersearch-ns' => 'Binciki sararen sunaye:',
00368 'powersearch-redir' => 'Nuna turawa gaba',
00369 'powersearch-field' => 'Neemo',
00370 'powersearch-toggleall' => 'Duka',
00371
00372 # Preferences page
00373 'preferences' => 'Saituttuka',
00374 'mypreferences' => 'Saituttukana',
00375 'searchresultshead' => 'Nema',
00376
00377 # User rights
00378 'userrights-reason' => 'Dalili:',
00379
00380 # Groups
00381 'group-sysop' => 'Masu hukunci',
00382
00383 'grouppage-sysop' => '{{ns:project}}:Masu hukunci',
00384
00385 # User rights log
00386 'rightslog' => "Rajistan bayar da izini ga ma'aikata",
00387
00388 # Associated actions - in the sentence "You do not have permission to X"
00389 'action-edit' => 'gyara wannan shafi',
00390
00391 # Recent changes
00392 'nchanges' => '{{PLURAL:$1|sauyi|sauye-sauye}} $1',
00393 'recentchanges' => 'Sauye-sauyen baya-bayan nan',
00394 'recentchanges-legend' => 'Zaɓi na sauye-sauyen baya-bayan nan',
00395 'recentchanges-feed-description' => 'Bi sawun sauye-sauyen ƙarshe na wikin da ke cikin wannan kwarare',
00396 'rcnote' => "A nan ƙasa an nuna {{PLURAL:$1|sauyi '''1'''|sauye-sauyen ƙarshe '''$1'''}} a cikin {{PLURAL:$2|awowi 24 da suka shige|'''$2''' kwanaki}}, har zuwa $5, $4.",
00397 'rclistfrom' => 'Nuna sabbin sauye-sauye tun daga $1',
00398 'rcshowhideminor' => '$1 ƙananen sauye-sauye',
00399 'rcshowhidebots' => 'Rabuwat $1',
00400 'rcshowhideliu' => "$1 Ma'aikata logaggi",
00401 'rcshowhideanons' => "$1 ma'aikata masu ɓoyayye suna",
00402 'rcshowhidemine' => '$1 sauye-sauyena',
00403 'rclinks' => 'Nuna sauye-sauye $1 na ƙarshe a cikin kwanaki $2 na baya<br />$3',
00404 'diff' => 'bamban',
00405 'hist' => 'Tarihi',
00406 'hide' => 'Ɓoye',
00407 'show' => 'Nuna',
00408 'minoreditletter' => 'm',
00409 'newpageletter' => 'N',
00410 'boteditletter' => 'b',
00411 'rc-enhanced-expand' => 'Nuna ƙananan bayannai (ana buƙatar JavaScript)',
00412 'rc-enhanced-hide' => 'Ɓoye ƙananan bayannai',
00413
00414 # Recent changes linked
00415 'recentchangeslinked' => 'Sauye-sauye masu dangantaka',
00416 'recentchangeslinked-title' => 'Bin sawun shafuna masu dangantaka da "$1"',
00417 'recentchangeslinked-summary' => "Wannan jerin sauye-sauye ne da aka yi kan shafuna masu mahaɗi. Shafunan da ke cikin [[Special:Watchlist|jerin kan idonku]] an haɓaka su da '''gwaɓi'''",
00418 'recentchangeslinked-page' => 'Sunan shafi:',
00419 'recentchangeslinked-to' => 'Nuna sauye-sauyen shafunan da ke da mahaɗi da wannan shafin',
00420
00421 # Upload
00422 'upload' => 'Girke fayil',
00423 'uploadlogpage' => 'Rajistan girke fayiloli',
00424 'filedesc' => 'Taƙaici',
00425 'fileuploadsummary' => 'Taƙaici:',
00426 'uploadedimage' => 'an girke "[[$1]]"',
00427
00428 # File description page
00429 'filehist' => 'Tarihin fayil',
00430 'filehist-help' => 'ku Latsa rana/lokaci ku ga fayil yadda yake a wannan lokaci',
00431 'filehist-deleteone' => 'soke',
00432 'filehist-current' => 'na yanzu',
00433 'filehist-datetime' => 'Rana/Lokaci',
00434 'filehist-thumb' => 'Wadar sufa',
00435 'filehist-thumbtext' => 'Wadar sufa ta zubin $1',
00436 'filehist-user' => "Ma'aikaci",
00437 'filehist-dimensions' => 'Kusurwowi',
00438 'filehist-comment' => 'Bahasi',
00439 'imagelinks' => 'Amfani da fayil',
00440 'linkstoimage' => '{{PLURAL:$1|Wannan shafi yana|wanɗannan shafuna $1 suna}} amfani da wannan fayil:',
00441 'sharedupload' => 'Wannan fayil na da tushe daga $1 kuma wasu shire-shire suna iya amfani da shi.',
00442 'uploadnewversion-linktext' => 'Ɗauki sabon zubi na wannan fayil',
00443
00444 # File reversion
00445 'filerevert-comment' => 'Dalili:',
00446
00447 # File deletion
00448 'filedelete-comment' => 'Dalili:',
00449 'filedelete-submit' => 'Soke',
00450 'filedelete-reason-otherlist' => 'Wani dalili',
00451
00452 # Statistics
00453 'statistics' => 'Alƙalumma',
00454
00455 'brokenredirects-delete' => 'soke',
00456
00457 'withoutinterwiki-submit' => 'Nuna',
00458
00459 # Miscellaneous special pages
00460 'nbytes' => '{{PLURAL:$1|bayit|bayit}} $1',
00461 'nmembers' => '{{PLURAL:$1|mamba|mambobi}} $1',
00462 'prefixindex' => 'Duka shafuna masu ɗafa-goshi',
00463 'newpages' => 'Sabbin shafuna',
00464 'move' => 'Gusarwa',
00465 'movethispage' => 'Gusar da wannan shafi',
00466 'pager-newer-n' => '{{PLURAL:$1|sabo 1|sabbi $1}}',
00467 'pager-older-n' => '{{PLURAL:$1|tsoho 1|tsoffi $1}}',
00468
00469 # Book sources
00470 'booksources' => 'Littattafai maƙiblata',
00471 'booksources-search-legend' => 'Nemo tushen littattafai',
00472 'booksources-go' => 'Mu je',
00473
00474 # Special:Log
00475 'log' => 'Rajistoci ayyuka',
00476
00477 # Special:AllPages
00478 'allpages' => 'Duka shafuna',
00479 'alphaindexline' => '$1 zuwa $2',
00480 'prevpage' => 'Shafi na baya ($1)',
00481 'allpagesfrom' => 'Nuna shafuna farawa daga:',
00482 'allpagesto' => 'Nuna shafuna har:',
00483 'allarticles' => 'Duka shafuna',
00484 'allpagessubmit' => 'Mu je',
00485
00486 # Special:LinkSearch
00487 'linksearch' => 'Mahaɗan waje',
00488 'linksearch-ns' => 'Sararin suna:',
00489 'linksearch-ok' => 'Nema',
00490
00491 # Special:ListUsers
00492 'listusers-submit' => 'Nuna',
00493
00494 # Special:Log/newusers
00495 'newuserlogpage' => 'Rajistan sabbin akwantoci',
00496 'newuserlog-create-entry' => 'Sabon akwanti',
00497
00498 # Special:ListGroupRights
00499 'listgrouprights-members' => '(jerin mambobi)',
00500
00501 # E-mail user
00502 'emailuser' => "Aika wa wannan ma'aikaci imel",
00503
00504 # Watchlist
00505 'watchlist' => 'Jerina na bin sawu',
00506 'mywatchlist' => 'Jerina na bin sawu',
00507 'watchlistfor' => "(na '''$1''')",
00508 'addedwatch' => 'An daɗa a cikin jerin bin sawu',
00509 'addedwatchtext' => "An daɗa shafin \"[[:\$1]]\" a cikin [[Special:Watchlist|jerinku na bin sawu]].
00510 A nan ne kuma za a yi rajistan dukkan sauye-sauye ga shafin ko shafinsa na muhawara, kuma sunan shafin zai kasance '''mai gwaɓi''' a cikin [[Special:RecentChanges|jerin sauye-sauyen baya-bayan nan]] don sauƙin gani.",
00511 'removedwatch' => 'An fitar daga cikin jerin bin sawu',
00512 'removedwatchtext' => 'An fitar da shafin "[[:$1]]" daga [[Special:Watchlist|jerinku na bin sawu]].',
00513 'watch' => 'Bin sawu',
00514 'watchthispage' => 'Bin sawun wannan shafi',
00515 'unwatch' => 'Daina bin sawu',
00516 'watchlist-details' => '{{PLURAL:$1|$1 shafi|$1 shafuna}} kan jerinku na bin sawu, banda shafunan mahawara.',
00517 'wlshowlast' => 'Nuna awowi $1 kwanaki $2 na ƙarshe $3',
00518 'watchlist-options' => 'Saituttukan jerin bin sawu',
00519
00520 # Displayed when you click the "watch" button and it is in the process of watching
00521 'watching' => 'Bin sawun...',
00522 'unwatching' => 'Daina bin sawu...',
00523
00524 # Delete
00525 'deletepage' => 'Soke shafin',
00526 'delete-legend' => 'Soke',
00527 'confirmdeletetext' => "Kuna kan hanyar soke wani shafi tare da duk tarihinsa. Ku tabbatar lalle kuna son yin hakan, tare da cewa kun fahimci sakamakon yin haka, kuma kuna yi ne da la'akari da [[{{MediaWiki:Policy-url}}|manufofi]].",
00528 'actioncomplete' => 'Aiki cikakke',
00529 'deletedtext' => 'An soke "<nowiki>$1</nowiki>".
00530 Ku duba $2 ku ga rajistan soke-soke na baya-bayan nan.',
00531 'deletedarticle' => 'an soke "[[$1]]"',
00532 'dellogpage' => 'Rajistan sauye-sauye',
00533 'deletecomment' => 'Dalili:',
00534 'deleteotherreason' => 'Wani dalilin:',
00535 'deletereasonotherlist' => 'Wani dalili',
00536
00537 # Rollback
00538 'rollbacklink' => 'banyewa',
00539
00540 # Protect
00541 'protectlogpage' => 'Rajistan ayyukan kariya',
00542 'protectedarticle' => 'an kare "[[$1]]"',
00543 'modifiedarticleprotection' => 'an sauya matakin kariya na "[[$1]]"',
00544 'protectcomment' => 'Dalili:',
00545 'protectexpiry' => "Wa'adi:",
00546 'protect_expiry_invalid' => "Lokacin wa'adi bai da tasiri.",
00547 'protect_expiry_old' => "Lokacin wa'adi ya wuce.",
00548 'protect-text' => "Kuna iya duba tare da sauya matakin kariya na shafin '''<nowiki>$1</nowiki>'''.",
00549 'protect-locked-access' => "Akwantinku bai da izinin sauya matakan kariya na shafuna.
00550 Ga dai matakan kariya na yanzu na shafin '''$1''':",
00551 'protect-cascadeon' => 'A yanzu an kiyaye wannan shafi saboda yana cikin {{PLURAL:$1|wannan shafi mai|waɗannan shafuna masu}} kariya mai zuzzubowa.
00552 Kuna iya sake wa wannan shafi matakin kariya, amma hakan ba zai yi tasiri ga kariya mai zuzzubowa ba.',
00553 'protect-default' => "Lamunce wa duka ma'aikata",
00554 'protect-fallback' => 'Ana buƙatar izinin "$1"',
00555 'protect-level-autoconfirmed' => "Hana sabbin ma'aikata da ma'aikata maras akwanti",
00556 'protect-level-sysop' => 'Mahukunta kawai',
00557 'protect-summary-cascade' => 'zuzzubawa',
00558 'protect-expiring' => "Wa'adi ran $1 (UTC)",
00559 'protect-cascade' => 'A kiyaye shafunan da aka haɗa cikin wannan shafi (kariya mai zuzzubowa)',
00560 'protect-cantedit' => 'Ba ku iya sauya matakan kariya na wannan shafi, saboda ba ku da izinin yi masa gyara.',
00561 'protect-otherreason-op' => 'Wani dalili',
00562 'restriction-type' => 'Izini:',
00563 'restriction-level' => 'Matakin kangewa:',
00564
00565 # Restrictions (nouns)
00566 'restriction-move' => 'Gusarwa',
00567 'restriction-create' => 'Ƙirƙira',
00568
00569 # Undelete
00570 'undeletelink' => 'duba/maido da',
00571 'undeletecomment' => 'Dalili:',
00572 'undeletedarticle' => 'an mayar da "[[$1]]"',
00573 'undelete-search-submit' => 'Nema',
00574
00575 # Namespace form on various pages
00576 'namespace' => 'Sararin suna:',
00577 'invert' => 'Jirkita kamu',
00578 'blanknamespace' => '(Babba)',
00579
00580 # Contributions
00581 'contributions' => "Gudummuwar ma'aikaci",
00582 'contributions-title' => "Jerin gudummuwar ma'aikaci $1",
00583 'mycontris' => 'Gudummawata',
00584 'contribsub2' => 'Na $1 ($2)',
00585 'uctop' => '(sama)',
00586 'month' => 'Tun daga wata (da gabansa):',
00587 'year' => 'Tun daga shekara (da gabanta):',
00588
00589 'sp-contributions-newbies' => 'Nuna gudummuwar sabbin akwantoci kawai',
00590 'sp-contributions-blocklog' => 'rajistan hani',
00591 'sp-contributions-search' => 'Nemo gudummuwa',
00592 'sp-contributions-username' => "Adireshin IP ko sunan ma'aikaci:",
00593 'sp-contributions-submit' => 'Nemo',
00594
00595 # What links here
00596 'whatlinkshere' => 'Mahaɗan wannan shafi',
00597 'whatlinkshere-title' => 'Shafuna masu mahaɗi da "$1"',
00598 'whatlinkshere-page' => 'Shafi:',
00599 'linkshere' => "Waɗannan shafuna sun haɗu da '''[[:$1]]''':",
00600 'isredirect' => 'shafin turawa',
00601 'istemplate' => 'gami',
00602 'isimage' => 'majigi shigagge',
00603 'whatlinkshere-prev' => '{{PLURAL:$1|na baya|na baya $1}}',
00604 'whatlinkshere-next' => '{{PLURAL:$1|na gaba|na gaba $1}}',
00605 'whatlinkshere-links' => '← mahaɗai',
00606 'whatlinkshere-hideredirs' => '$1 turawa',
00607 'whatlinkshere-hidetrans' => '$1 game-game',
00608 'whatlinkshere-hidelinks' => '$1 mahaɗai',
00609 'whatlinkshere-filters' => 'Matatai',
00610
00611 # Block/unblock
00612 'blockip' => "Hana ma'aikaci",
00613 'ipbreason' => 'Dalili:',
00614 'ipbreasonotherlist' => 'Wani dalili',
00615 'ipboptions' => 'awa 2:2 hours,kwana 1:1 day,kwana 3:3 days,mako 1:1 week,mako 2:2 weeks,wata 1:1 month,wata 3:3 months,wata 6:6 months,shekara 1:1 year,illa masha allahu:infinite',
00616 'ipblocklist' => "Adireshin IP da ma'aikatan da aka hana",
00617 'ipblocklist-submit' => 'Nema',
00618 'blocklink' => 'Hanawa',
00619 'unblocklink' => 'karɓa',
00620 'change-blocklink' => 'Canza hanawa',
00621 'contribslink' => 'Gudummuwa',
00622 'blocklogpage' => 'Rajistan hani',
00623 'blocklogentry' => "an hana [[$1]] da wa'adin $2 $3",
00624 'unblocklogentry' => 'an lamunce wa $1',
00625 'block-log-flags-nocreate' => 'babu damar buɗa sabon akwanti',
00626
00627 # Move page
00628 'movepagetext' => "Ku yi amfani da fom na ƙasa don sake sunan shafin, tare da mayar da duka tarihinsa ga sabon sunan.
00629 Tsohon sunan zai nuna sabon sunan.
00630 Kuna iya sabunta dukan mahaɗai da ke nuna tsohon sunan otomatikali.
00631 Idan ba ku yi haka ba, ku duba [[Special:DoubleRedirects|rikitattun mahaɗai]] ko [[Special:BrokenRedirects|katsattsun mahaɗai]].
00632 Ku ke da nauyin tabbatar dukan mahaɗai suna nuna inda ya kamata.
00633
00634 Wannan shafi '''ba''' za a sake masa suna ba idan akwai wani shafi mai sabon sunan, sai fa idan shafin kwango ne ko yana da mahaɗi kuma bai da tarihin sauye-sauye.
00635 Haka yana nufin za ku iya mayar wa wani shafi tsohon sunansa idan kuka yi kwata, kuma ba za ku iya kwatse wani tsayayyan shafi ba.
00636
00637 '''Hattara!'''
00638 Yin haka na iya zama wani gagarumin sauyi ga shafi mai farin jini;
00639 Don Allah ku tabbatar kun fahimci sakamakon yin hakan.",
00640 'movepagetalktext' => "Za a gusar da dangantaccen shafin muhawara otomatikali tare da '''sai fa idan''' kinta.
00641 *Akwai wani shafin muhawara wanda ba kango ba a ƙarƙashin sabon sunan, ko
00642 *Kun soke zaɓen ɗan ɗaki na ƙasa.
00643
00644 A waɗannan halaye, dole ku gusar ko ku game shafin da hannu, idan kuna so.",
00645 'movearticle' => 'Gusar da shafin:',
00646 'newtitle' => 'Zuwa sabon kai:',
00647 'move-watch' => 'Bin sawun wannan shafi',
00648 'movepagebtn' => 'Gusar da shafin',
00649 'pagemovedsub' => 'Gusarwa ta cika',
00650 'movepage-moved' => '\'\'\'"$1" an gusar da shi zuwa "$2"\'\'\'',
00651 'articleexists' => 'Akwai wani shafi mai wannan suna, koko sunan da kuka zaɓa ba shi da tasiri.
00652 Don Allah ku zaɓi wani suna.',
00653 'talkexists' => "'''An gusar da shafin shi kansa, amma an kasa gusar da dangantaccen shafin muhawarar, don akwai wani sahfin mai amfani da sunansa.
00654 Don Allah ku game su da hannu.'''",
00655 'movedto' => 'an gusar zuwa',
00656 'movetalk' => 'Gusar da shafin mahawara mai alaƙa',
00657 '1movedto2' => 'an gusar da [[$1]] zuwa [[$2]]',
00658 '1movedto2_redir' => 'an gusar da [[$1]] zuwa [[$2]] ta hanyar soke turawa',
00659 'movelogpage' => 'Rajistan gushe-gushe',
00660 'movereason' => 'Dalili:',
00661 'revertmove' => 'koma',
00662
00663 # Export
00664 'export' => 'Tsamo shafuna',
00665
00666 # Thumbnails
00667 'thumbnail-more' => 'Faɗaɗa',
00668
00669 # Tooltip help for the actions
00670 'tooltip-pt-userpage' => 'Shafinku na marhabin',
00671 'tooltip-pt-mytalk' => 'Shafinku na mahawara',
00672 'tooltip-pt-preferences' => 'Saituttukanku',
00673 'tooltip-pt-watchlist' => 'Jerin shafunan da kuke bin sawun sauye-sauyensu',
00674 'tooltip-pt-mycontris' => 'Jerin gudummuwarku',
00675 'tooltip-pt-login' => 'Ana shawarar ku shiga akwantinku, amma ba dole ba ne',
00676 'tooltip-pt-logout' => 'Ban kwana',
00677 'tooltip-ca-talk' => 'Mahawara kan shafin bayannai',
00678 'tooltip-ca-edit' => 'Ana iya gyara wannan shafi
00679 A yi amfani da maɓallin rigya-gani kafin a adina',
00680 'tooltip-ca-addsection' => 'Fara sabon sashe',
00681 'tooltip-ca-viewsource' => 'Wannan shafi yana da kariya.
00682 Kuna iya duba tushensa.',
00683 'tooltip-ca-history' => 'Tsoffin sufofin wannan shafi',
00684 'tooltip-ca-protect' => 'Kare wannan shafi',
00685 'tooltip-ca-delete' => 'Soke wannan shafi',
00686 'tooltip-ca-move' => 'Gusar da wannan shafi',
00687 'tooltip-ca-watch' => 'A daɗa wannan shafi cikin jerina na bin sawu',
00688 'tooltip-ca-unwatch' => 'Ku soke wannan shafi daga jerinku na bin sawu',
00689 'tooltip-search' => 'Binciko {{SITENAME}}',
00690 'tooltip-search-go' => 'A je ga shafi mai wannan suna idan akwai shi',
00691 'tooltip-search-fulltext' => 'Binciki shafuna masu wannan matani',
00692 'tooltip-n-mainpage' => 'Duba shafin Marhabin',
00693 'tooltip-n-mainpage-description' => 'Duba shafin marhabin',
00694 'tooltip-n-portal' => 'A game da wannan shiri, abinda za a iya yi, ina za a samu abubuwa',
00695 'tooltip-n-currentevents' => 'Nemo bayannai kan yanayin labarun yau',
00696 'tooltip-n-recentchanges' => 'Jerin sabin sauye-sauye a wannan Wiki',
00697 'tooltip-n-randompage' => 'Nuno wani shafi da ka',
00698 'tooltip-n-help' => 'Nuno taimako',
00699 'tooltip-t-whatlinkshere' => 'Jerin duk shafunan Wiki da ke da mahaɗi a nan',
00700 'tooltip-t-recentchangeslinked' => 'Sauye-sauyen baya-bayan nan a shafuna masu mahaɗi daga wannan shafi',
00701 'tooltip-feed-rss' => 'Kwararen RSS na wannan shafi',
00702 'tooltip-feed-atom' => 'Kwararen Atom na wannan shafi',
00703 'tooltip-t-contributions' => "Duba jerin gudummuwar wannan ma'aikaci",
00704 'tooltip-t-emailuser' => "Aika wa wannan ma'aikaci imel",
00705 'tooltip-t-upload' => 'Girke fayiloli',
00706 'tooltip-t-specialpages' => 'Jerin duk shafuna na musamman',
00707 'tooltip-t-print' => 'Wannan shafi a sufar bugawa',
00708 'tooltip-t-permalink' => 'Mahaɗin dindindin zuwa ga zubin baya na wannan shafi',
00709 'tooltip-ca-nstab-main' => 'Duba shafin bayannai',
00710 'tooltip-ca-nstab-user' => "Duba shafin ma'aikaci",
00711 'tooltip-ca-nstab-special' => 'Wannan shafi ne na musamman, ba za ku iya yi masa gyara ba',
00712 'tooltip-ca-nstab-project' => 'Duba shafin shirin',
00713 'tooltip-ca-nstab-image' => 'Duba shafin fayil',
00714 'tooltip-ca-nstab-template' => 'Duba mulun',
00715 'tooltip-ca-nstab-category' => 'Duba shafin rukuni',
00716 'tooltip-minoredit' => 'Alamta wannan a matsayin ƙaramin gyara',
00717 'tooltip-save' => 'Ku adana sauye-sauyenku',
00718 'tooltip-preview' => 'Ku tantance sauye-sauyenku, don Allah ku yi amfani da wannan kafin ku adana su:',
00719 'tooltip-diff' => 'Na nuna sauye-sauyen da kuka yi wa matanin',
00720 'tooltip-compareselectedversions' => 'Duba bambanci tsakanin zaɓaɓɓun zubi biyu na wannan shafi',
00721 'tooltip-watch' => 'Ku daɗa wannan shafi cikin jerinku na bin sawu',
00722 'tooltip-rollback' => '"Banyewa" tana soke sauye-sauyen da mutunen baya ya yi da kiliki guda',
00723 'tooltip-undo' => '"Janyewa" tana soke wannan gyaran ta kuma buɗa fom kin gyara mai rigya-gani.
00724 Tana ba da damar bayyana dalilin soke gyaran.',
00725
00726 # Browsing diffs
00727 'previousdiff' => 'Sauyin baya',
00728 'nextdiff' => 'Gyaran gaba →',
00729
00730 # Media information
00731 'file-info-size' => '(pikisal $1 × $2, girman fayil: $3, irin MIME: $4)',
00732 'file-nohires' => '<small>Babu wata babbar saƙa.</small>',
00733 'svg-long-desc' => '(Fayil kin SVG, saƙar fikisal $1 x $2, girman fayil: $3)',
00734 'show-big-image' => 'Cikakkar saƙa',
00735 'show-big-image-thumb' => '<small>Girman wanna rigya-gani: pikisal $1 × $2</small>',
00736
00737 # Special:NewFiles
00738 'ilsubmit' => 'Nema',
00739
00740 # Bad image list
00741 'bad_image_list' => 'Fasalin yana kamar haka:
00742
00743 Za a lura da layukan jeri kawai (masu farawa da *).
00744 Zaren farko a kan layi ya kamata ya nuna fayil maras kyau.
00745 Sauran mahaɗai a kan layin keɓaɓɓu ne, wato zuwa ga shafuna inda fayil kin zai iya kasancewa.',
00746
00747 # Metadata
00748 'metadata' => 'bayannan meta',
00749 'metadata-help' => 'Wannan fayil ya ƙumshi ƙarin bayani daga kyamarar dijita ko sikanan da aka yi amfani da su.
00750 Idan an sauya fayil kin, to wasu bayannan na ainahi ba za su fito ba sosai a cikin sabon fayil kin.',
00751 'metadata-expand' => 'Nuna ƙananan bayannai',
00752 'metadata-collapse' => 'Ɓoye ƙananan bayannai',
00753 'metadata-fields' => 'Gurabun bayannan meta na EXIF da ke jere cikin wannan saƙo, za a saka su ne cikin shafin zayyana majigin, idan aka taƙaita jadawalin bayannan metan.
00754 Wasu gurabun za a ɓoye su bisa manufa.
00755 * make
00756 * model
00757 * datetimeoriginal
00758 * exposuretime
00759 * fnumber
00760 * isospeedratings
00761 * focallength',
00762
00763 # External editor support
00764 'edit-externally' => 'Gyara wannan fayil da wani safuwai daban',
00765 'edit-externally-help' => '(Duba [http://www.mediawiki.org/wiki/Manual:External_editors bayannan shimfiɗawa] don ƙarin bayani)',
00766
00767 # 'all' in various places, this might be different for inflected languages
00768 'recentchangesall' => 'duka',
00769 'imagelistall' => 'duka',
00770 'watchlistall2' => 'duka',
00771 'namespacesall' => 'duka',
00772 'monthsall' => 'duka',
00773
00774 # Watchlist editing tools
00775 'watchlisttools-view' => 'Duba sauye-sauyen da suka dace',
00776 'watchlisttools-edit' => 'Duba kuma gyara jerin bin sawu',
00777 'watchlisttools-raw' => 'Gyara jerin bin sawu',
00778
00779 # Special:FileDuplicateSearch
00780 'fileduplicatesearch-submit' => 'Nema',
00781
00782 # Special:SpecialPages
00783 'specialpages' => 'Shafuna na musamman',
00784
00785 );